Manchester United zatayi abun mamaki akan Griezmann.
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta shirya rubanya albashin Antoine Griezmann har sau uku a kokarinta na jan hankalin dan wasan Atletico Madrid zuwa gasar Premier, in ji El Nacional.
Jami'an United sun tafi Spain don tattaunawa game yiwuwar daukar dan wasan, kama idan dan wasan ya yarda Hakan zaisa ya ringa samun Albashin kusan £ 350,000 a mako.
Rahoton ya kuma yi ikirarin cewa dan wasan mai shekaru 32 kudin fansar kwantaraginsa ya kai fam miliyan 21.9, kuma zai yi sha'awar ficewa daga gasar La Liga inda ya buga dukkan rayuwarsa ta kwallon kafa.
KUNDIN WASANNI
SHAFIN LABARAN WASANNI LAMBA 1 A AFRIKA https://kundinwasannee.blogspot.com/?hl=ar
رسائل أحدث
رسائل أحدث
رسائل أقدم
رسائل أقدم
تعليقات